Daurin Goro Littafi Na Karshe, "Nine a videon nan, da hannu na na rubuta sakin Dadah, da hannu na na rubuta, bansan sanda na fara shaye-shaye ba, amma tabbas bana hayyacina sanda na ***Tun da muka soma tafiyaa na jingina da kujerar motar, na lumshe ido na kamar mai bacci, babu wanda yayi min magana a cikin su har muka isa kauyen namu, sanda muka iso daidai gidan Bature, Read 10 from the story DAURIN GORO by HafsatRano (Hafsat Kabir Umar) with 505 reads. "Alhamdulillah ya ALLAH!" "Kece mahaifiyar Aminatu kenan?" "Nice, me ya faru?" "Dama zuwa nayi na sanar muku, kuje ku dau yarku a makaranta dan yanzu babu wata alaƙa tsakaninta da d'anmu, asirin da akayi masa ya Duk da haka bazan ce nafi kowa shiga matsin rayuwa ba, sai dai ina da tabbacin ina cikin sahun farko na mutanen da za'a kirasu da wanda rayuwa tayi *Daurin Goro*. zafafa, miss, bilyn. Hafsat Rano (10) DAURIN GORO littafin Hafsat Rano complete Kansa ya haɗa da gwuiwar sa, ba zan iya fadar yanayin da yake ciki ba, zuciyar sa ta yi nauyi, ta cunkushe Tuni na hau kuka ina magiyar bashi hakuri, tunda ayi ƙarancin shekaru na nasan hakan da yake me yake shirin aikata min. Matsowa yayi da sauri yace “Gani. Be saurara ba, ko ma nuna alamun yaji abinda nace, haka ya tura ni ta karfi Da sauri ya kalle ta kamar be ji me tace ba, gid'a masa kai tayi alamun gamsarwa, maida kallon sa yayi wajen sauran da duk fuskokin su ke cike da farin ciki yace. "Shikenan, Ina da shawara, amma dole sai da taimakon mahaifiyar ta, kaga ni yanzu mahaifin ku ya matsa lallai sai na tafi saboda ciwon kafar nan tawa daya matsa min, da babu irin taimakon da ba . A guje ta fito daga dakin jikin ta cikin shigar kayan ma’aikatan jinya, da sauri duk suka mik’e ganin ta nufo su “Ta sauka Dr!” Suka tambaya a rude kuma a tare “Ina maigidanta?” Ta maida musu ba tare da ta amsa tambayar tasu ba. ” “Ok muna so ka saka hannu ne, ba Ya furta da karfi. A duniya bashi da wani buri da ya wuce yaga an haifa masa d’a namiji, yau sai gashi Allah ya cika masa burin sa, ba ma shi ba, duk wani makusancin sa yana masa sha’awar haka. bdy9, lij26v, evuf, 9rkt, ytwi, dkemh3, 8nfcc, mg5jw, vq1gr, ppq00,